VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker Ft Kb International - Abokin Rayuwa



Wannan wakar abokin rayuwa dai sunyi ta ne akan irin yadda yake gayama abokinsa na harka rayuwarsa da irin abubuwan da diya mace tayi masa.

Wanda yake nuna masa irin rashin adalci da kuma irin yadda ya sha gwagwarmaya akanta.
Wanda yana baiwa dan uwan nasa hakuri kan yadda halin rayuwa yake.



Share this