Ganduje Ya Haramta zirga Zirga A KanoMai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya saka dokar hana zirga zirga a fadin jihar Kano wanda dokar zata fara aiki ne daga ranar Alhamis mai zuwa 16 ga watan April kuma dokar ta kwana bakwai ce a matakin farko. Gwamnati ta sa jami'an tsaro su tabbatar an bi wannan dokar a fadin jihar.

His Excellency Dr Abdullahi Umar Ganduje has ordered for a complete lockdown of Kano State from Thursday 16th of April, and the lockdown is expected to last for initial 7days. There will be no movement in the State and the security agencies have been ordered to arrest anyone violating this order.

Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
April 14, 2020.

Ku kasance da Hausaloaded.com

Share this