kalli Bidiyo : Meenah M Sadiq Da Young Ustaz Ra'ayinsu ya Zo Daya Akan Batun Auren Wuf!!


Idan baku manta ba bayan Malam ali na kwana Casa'in yayi wuf da wata mata mai shekaru fiye da 50.

Abun yayi yawo a kafa sada zumunta shine hajiya meenah m sadiq tace itama da ta samu saurayi zatayi wuf da shi.

Sai ga shi an samu ra'ayin Young Ustaz yaxo daya da hajiya.

Ga bidiyon nan kasa.Share this