Karshen Tika Tik!! Adam A Zango Yayi Abinda Ya Baiwa Duniya Mamaki


Wannan wani abun mamaki ne wanda jaruma adam a zango wanda rigista a hukumar tace fina finai wanda hakan ya nuna cewa ya dawo kannywood kenan.

Wanda a baya ya nesanta kansa daga cewa shi ba dan kannywood bane.

Wanda kuma yana daga cikin mutanen da sunka jinjirewa hukumar tace finafinai ta kano.

Wanda Hausaloaded yayi wannan posting  a baya wanda kuma yanxu sai ga takarda kwatsam yayi  posting a shafinsa na instagram.

Ya yadda ya wallafa wannan posting a shafinsa.
Wallafar shafin Hausaloaded.com

Share this