Masarautar Gumel ta saukakawa Matasa yin Aure:Karanta Jadalin abubuwa 6 kacal da ake bukatar Ango ya samar

 

Masarautar Gumel ta saukakawa matasa yin aure inda ta haramta sauran abubuwan al’ada da ake yi yayin Bukukuwa.   Bayan Sadaki, Masarautar tace kayan da ake bukata Ango ya kaiwa Amaryarsa kawai sune. 

 Jerin kayan 
Kwalliya 2. 

 -Dankwali 3.

 – Hijabai da Mayafai 3.
 
-Dan Kunne da Sarka 3.

 -Takalma 3. 

 -Da Kayan sawa Kala 6.   Hadimin gwamnan Kaduna, Abdallah Yunus Abdallah ne ya bayyana haka inda yayi kira da cewa ya kamata Sauran Masarautu su yi koyi data Gumel Din dan saukaka Aure.

Share this