Mawaki Abdul D One Zai Angon ce

 Mawakin nan na Masana'antar kannywood Abdulkadir Tajudeen wanda anka fi sani da Abdul d one zai angwan ce tare da Amaryasa mai suna Ummu salma sulaiman (Salma Fresh)An fitar da katin gayyatar daurin auren mawakin a ranar 12 /12)2021 idan Allah ya nuna mana cikin wannan wata cikin wannan shekara.A madadin CEO hausaloaded da mabiyasa suna yiwa wannan mawaki fatan alkhairi Allah ya nuna mana rana amen.

Share this