Yadda Ankabawa Ali Jita Sarauta Mawakan Arewa sunyi mamakin Ganin haka [bidiyo da hotuna]

 Mawaki Ali isah Jita ya samu sarauta daga Masarautar Hausawan turai wanda abun ya baiwa mutane mamaki sosai ganin irin yadda ya samu wannan sarauta.

Majiyarmu ta samu wannan rahoton daga shafin mawakin inda ya wallafa yana mai cewa.

"Masoya Atayamu Murna,Masarautar Hausawan Turai Ta Nadani Dan Amanar Masarauta,Ina Gidiya Ga Mai Martaba Dr Surajo Jankado Labbo Sarkin Hausawan Turai Da Kuma Prof Adamu Abubakar Gwarzo WAZIRIN Hausawan Turai #DanAmanaturai".

Wanda kuma mun samu tashar YouTube mai suna Tophausa tv ta kawo rahoto a cikin bidiyon nadin Ali jita.

Ga bidiyon nan ku kalla.

Share this