Hukumar EFCC ta yi nasarar zakulo tsohon Gwamnan Jihar IMO Rochas Okrocha daga cikin Silin din Gidansa inda ya boye (bidiyo da hotuna)Hukumar ta EFCC tana zargin Tsohon Gwamnan ne da laifin karkatar da kudin da adadinsu yakai har 2.9B Naira tun a lokacin da yake kan Kujerar Gwamnan ta Jihar IMO.Jaridar LB ta ruwaito wani bidiyo wanda kafin hukumar EFCC ta fasa sillin a cikin gidan da ke Abuja.

Share this