Hukumar Custom ta Sake Fitar da Sunayen Wadanda Sukayi Nasara

 Assalamu Alaikuma Jama’a Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.

Hukumar kula da fasa kaurin kaya ta Nigeria wato Nigerian Custom ta sake fitar da sunayen wadanda sukayi Nasara a karo na biyu wato supplementary.

Idan baku manta a baya hukumar ta fitar da sunayen wanda sukayi nasara a mataki na farko wanda tuni de wanda aka fitar da sunayensu a farko suka wuce kowane mataki.

Domin duba sunanka danna Link din da yake kasa

Check Custom Shortlist

Allah ya bada sa aShare this