Audio:- Download Sababbin Wakokin Faruk M Inuwa Guda Takwas 2017

Assalamu alaikum warahamatullah hausaloaded na muku sallama irinta addinin musulunci.A yau munzo muku da sababbin wakokin matashin mawakin nan faruk m inuwa wanda yake rewa waƙa a abnur entertaiment ƙarƙashin kamfanin shahararen mawakin nan Nura m inuwa.
Waɗannan wakoki dai yayi su ne  a matsayin nuna cewa har a yanzu shima matashin mawaƙin nan bai gaza ba ko ba 'a barshi a baya ba.Kuma waƙokin sunyi matuƙar ɗaɗi kada ka bari a baka labari.
Ga waƙoƙik kamar haka:-

Faruk M Inuwa A Sakkwato


Faruk M Inuwa Sajidda


Faruk M Inuwa Labarin mawaki


Faruk M Inuwa Hasfat song


Faruk M Inuwa Mahaifiya song


Faruk M Inuwa Kallo Ya koma Sama


Faruk M Inuwa Fatima Zarah song


Faruk M Inuwa Farin Masoyi


Ku kasance da www.hausaloaded.com

Share this