Labarina Season 4 Episode 9 ORG - Saira Movies Tv


Wannan shine   shirin labarina zango na hudu  wanda da turanci ake kira season 4 kashi na 9 na kiransa da turanci episode 9.


Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana'antar kannywood  wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka Rabiu Rikadawa, Abdallah amdaz da dai sauran.


Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa.


Yan kallo yabawa wannan shiri mai dogon zango irin yadda ake buga chakwakiya tsakin  su presido da Mahmoud da lukman wanda abun yana daukar yan kallo. .


Ga bidiyon nan daga cikin tashar Yourtube mai suna saira movies.






#Arewa #labarina #izzarso  #labarina google #wuff #saira Movies #Bakori tv #Google search #lailahlabarina

Share this