Yadda zaka cika Aikin bincike da dokar sha'anin wutar lantarki

 

Ga wadanda suka kammala Karatu Degree da HND ga wata dama tasamu

Hukumar Daidaito da binciken akan dokar yadda Sha'anin Wutar lantarkin Nigeria ke gudana ya bude fotal domin daukar sabbin ma'aikata.

Muna kira ga yan'uwanmu na Arewa da su hanzarta su cike kada abarsu baya.


Idan baka iya cikewaba kaje Cape acike maka . za'a rufeshi a wata mai kamawa.

Domin cikewa ga link din :

https://careers.nerc.gov.ng/home

Bayan ka karanta ka'idodin domin cikawa kai tsaye wajan bude account ka shiganan.

https://testmi.ng/register

Share this