Fati washa ta maye Gurbin Nafisat Abdullahi A LABARINA SERIES

Fati washa ta maye Gurbin Nafisat Abdullahi A LABARINA SERIES

 Bayan dauka dogon zango da ankayi na cewa shin wacece zata maye gurbin Nafisat Abdullahi a shirin LABARINA


 To yanzu kam an samu inda Fatima Abdullahi wanda ankafi sani da fati washa ta maye gurbin kamar yadda zaku gani a wajen daukar shirin. Ga bidiyon nan sai ku kalla.

Share this