Hira da Lawan Ahmad akan Mutuwar Nura Mustapha Waye cikin kuka Allah sarki!


 Fitaccen jarumi kuma furodusa a shirin IZZAR SO Lawan Ahmad ya bayyanawa duniya abunda yake tsakanin sa da Marigayin da kuma abubuwan daya koya masu dinbun yawa daga gare shi.

Lawal din ya bayyana Nura din a matsayin wani mutun daya canza akalar Kannywood daga kallon da ake yi mata a baya domin ya fito da tsarin yadda ake koya abubuwan da suka shafi addini a ciki da kuma koya Soyayyar Annabi Muhammadu S.A.W.

 

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi da Lawan Ahmad din akan Mutuwar Nura Mustapha Waye din anan kasa:

 

  

Share this